Matasan Kano Sun Ci Alwashin Kone Duk Wanda Suka Gani Sanye Da Wata Kalan Riga


Wannan ba wata riga bace illa rigar da aka rubutu "Murdered By Peace" da ake ta yawo da ita kafafen sada zumunta.

Matasan sun yi wannan alwashi ne biyo bayan kashe wacce ta zagi Annabi (S), Deborah Samuel, inda aka yi riga dauke da hoton ta, da kuma sunan da kuka ambata a baya a wawakeken gabar rigar.

Wani matashi ne ya bayyana hakan ne a shafin sa na Facebook.

Cikin wallafarsa matashin mai suna Mahmud Uba Salisu Kabo, ya ce; "Duk wanda muka gani a Kano ya sa wannan riga, shima jininsa ya halatta don uwarsa, ko waye saidai uwarsa ta haifi wani", in ji wallafar.

Mutane sun maida martani

Haru manaja ya ce, "Babu wani mutum maikima maidaraja maigaskiya Mai hakuri Mai adalci samada shugabanmu annabi Muhammad . A. S. W . Danhaka dole mubada ranmu wajen kare hakkinsa".

Sai wani kuma shima ya kara da cewa, "Dan uwarta za mu muci uwar duk wanda ya zagi Manzon Allah S A W", Alfizani Muh'd.

Lamarin da ya ja hankalin jama'a da dama, inda akai martani kudan dari biyu, mafi yawa na kara tunzura da nuna amincewa sa kalaman matashin.
 

1 Comments

  1. annabi s a w a yawuche zagi koa ina bawai sakkwatoba duka duniya

    ReplyDelete
Previous Post Next Post