YANZU-YANZU: Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da Bude yanar gizonta dan fara bawa dalibai tallafin karatu zuwa kasashen ketare.

Details from kano



A safiyar yau Juma'a 16/06/2023, Gwamnatin Kano ta fitar da sanarwar fara scholarship zuwa Æ™asashen Æ™etare na É—alibai masu First Class. Idan ba'a manta ba, wannan yana daga alqawarurrukan da gwamnatin ta É—auka lokacin yaÆ™in neman zaÉ“e. 

SHARUÆŠAN DA AKE BUKATA MAI NEMA YA CIKA SUNE:

—Ya kasance mai nema cikakken É—an jihar Kano ne.

—Ya kasance ya gama digiri da First Class a jami'ar da take shaidar tantancewa a hukumance. 

—Ya kasance mai Æ™oshin lafiya.

ABUBUWAN DA AKE BUƘATA SUN HADA DA: 

—Shaidar zama É—an jihar Kano.

—Takardar haihuwa.

—Shaidar gama makarantar firamare.

—Shaidar kammala jarabawar sakandare (WASC/GCE/SSCE) .

—Shaidar gama digiri mai É—auke da First Class. 

—Transcript da makamantansu.

Za'a kai waÉ—annan takardu ne sakatariyar tantancewa dake tsohon dakin taro na ofishin sakataren Gwamnatin Kano kan titin Wudil Road. 

A kula: KADA A WUCE SATI 2 BAA KAI WADANNAN TAKARDU BA. 

Wannan shine Yanar gizon da Mai nema zai Shiga ya cike baya nan sa.

Apply here 👇

A saurari ƙarin bayani na gaba.

Sanarwa.
Aminu Rabiu Tela.
Mai wayar da kai (na sa kai) akan harkokin tallafin karatu na gwamnatin Kano.

Post a Comment

Previous Post Next Post