YANZU-YANZU: Gobara ta tashi a dakin dalibai a Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto.

Rahotanni daga Jami'ar Sokoto na nuni cewa ÆŠakuna dalibai masu lamba 10, 9, 8, 7 a gungu na P, DV Hostel, sun kama da wuta, sun kone a Jami'ar Sokoto.

Bayan haka ɗakunan da suke maƙwabtaka da ɗakunan da wutar ta kama, abun ya zo da sauƙi bayan motar yan kwana-kwana tazo ta kashe wutar.

Allah ya ƙara karewa ya kawo saukin wannan iftila'i.

Daga Abdulnasir Y. Ladan (Sarki Dan Hausa)

Post a Comment

Previous Post Next Post